iqna

IQNA

kasar Denmark
Copenhagen (IQNA) Wasu masu wariyar launin fata da kyamar Musulunci a kasar Denmark sun kona kur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da Iraki.
Lambar Labari: 3489634    Ranar Watsawa : 2023/08/13

Copehegen (IQNA) Gwamnatin kasar Denmark ta sanar da cewa wulakanta kur'ani mai tsarki ya jefa kasar cikin mawuyacin hali, don haka ya kamata ta dauki tsauraran matakai na kula da iyakokinta.
Lambar Labari: 3489623    Ranar Watsawa : 2023/08/10

Copenhagen (IQNA) Musulman kasar Denmark sun yi imanin cewa kona kur'ani a makwabciyar kasarsu Sweden abin bakin ciki ne,  Sun kuma damu da yaduwar kyamar Islama a Denmark.
Lambar Labari: 3489441    Ranar Watsawa : 2023/07/09

Dangane da wulakanta Alqur'ani;
Tehran (IQNA) Dangane da tozarta kur'ani mai tsarki da aka yi a kasar Denmark , ma'aikatar harkokin wajen Turkiyya ta gayyaci jakadan kasar tare da sanar da shi zanga-zangar Ankara.
Lambar Labari: 3488899    Ranar Watsawa : 2023/04/01

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Iran ta yi suka da kakkausar murya kan wulakanta kur'ani mai tsarki da wata kungiya mai tsatsauran ra'ayi ta kasar Denmark ta yi a baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3488882    Ranar Watsawa : 2023/03/28

Tehran (IQNA) Laifin kona kur'ani na baya-bayan nan a kasar Denmark ya gamu da martanin kasashen Larabawa, wadanda a yayin da suke gargadin gwamnatocin kasashen yammacin duniya game da illar da ke tattare da barin sake aukuwar wadannan munanan al'amura, sun jaddada cewa, ma'auni biyu na masu da'awar 'yancin fadin albarkacin baki abu ne mai kyawu.
Lambar Labari: 3488867    Ranar Watsawa : 2023/03/26

Tehran (IQNA) Sake shawarar hana sanya hijabi a makarantun kasar Denmark da wasu jam’iyyu suka yi ya sake haifar da dadadden cece-kuce a kasar.
Lambar Labari: 3487781    Ranar Watsawa : 2022/08/31

Tehran (IQNA) Rasmus Paluden, wani dan siyasa mai tsattsauran ra'ayi dan kasar Sweden wanda ya kaddamar da rangadin kona kur'ani a kasar Sweden, ya kona kur'ani mai tsarki a wani sabon mataki da ya dauka na kyamar Musulunci a wurin shakatawa da ke garin Landskrona da ke kudancin kasar Sweden.
Lambar Labari: 3487356    Ranar Watsawa : 2022/05/29

Tehran (IQNA) Rasmus Paludan shugaban jam'iyyar Hardline mai tsatsauran ra'ayi a kasar Denmark ya sake kona kwafin kur'ani a wasu sassan kasar Sweden.
Lambar Labari: 3487289    Ranar Watsawa : 2022/05/14

Tehran (IQNA) A jiya ne Rasmus Paloudan dan siyasan kasar Denmark mai tsatsauran ra'ayi kuma mai kyamar Musulunci ya yi kokarin kona kur'ani a birnin Uppsala na kasar Sweden, amma wata babbar zanga-zanga ta tilasta masa tserewa.
Lambar Labari: 3487247    Ranar Watsawa : 2022/05/03